<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Kusa da Yesu Zan Riƙa Bi LW235</title>
<lyrics>[V1]
 1) Kusa da Yesu zan riƙa bi,
 Kullum in gami Ubangijina.
 Loton bukata, a iske ni
 Kusa da Yesu mai jin tausayi.
 Kusa da Yesu mai jin tausayi.

[V2]
 2) Kusa da Yesu, ga hutawa
 Daga zunubi da hukuncinsa.
 Jini mai tsarki ya jawo ni
 Kusa da Yesu Mai Cetona fa,
 Kusa da Yesu Mai Cetona fa.

[V3]
 3) Kusa da Yesu har matuƙa,
 Kowane aiki zan yi dominsa.
 Can cikin Sama har abada
 Kusa da Yesu zan yi zamana,
 Kusa da Yesu zan yi zamana</lyrics>
<hymn_number>235</hymn_number>
</song>